4 lines
239 B
Markdown
4 lines
239 B
Markdown
|
# Menene mutanen Isra'ila za su yi idan suka ji wani ya ce wancan mugu ya fito daga dayan biranensu ya ce "Mu je mu yi bautar waisu alloli?
|
||
|
|
||
|
Za su yi nazarin shaida kuma su yi bincike su kuma tabbatar da kyau, domin su gane ko gaskiya ne.
|