ha_tq/dan/02/46.md

351 B

Menene sarki Nebukadnezzar ya umurta a yi wa Daniyel bayan da ya gama gaya wa sarkin mafarkin da bayanin ta?

Sarkin ya ba da ummurni a yi bayarwa dominsa a ba shi turare.

Menene sarki Nebukadnezzar ya faɗa game da Allahn Daniyel?

Sarki Nebukadnezzar ya ce Allahn Daniyel Allahn alloli ne, Ubangijin sarakai kuma wan da ya ke bayana asirin ne.