# Menene sarki Nebukadnezzar ya umurta a yi wa Daniyel bayan da ya gama gaya wa sarkin mafarkin da bayanin ta? Sarkin ya ba da ummurni a yi bayarwa dominsa a ba shi turare. # Menene sarki Nebukadnezzar ya faɗa game da Allahn Daniyel? Sarki Nebukadnezzar ya ce Allahn Daniyel Allahn alloli ne, Ubangijin sarakai kuma wan da ya ke bayana asirin ne.