ha_tq/act/09/13.md

483 B

Wane damuwa ne Hananiya ya bayyana ma Ubangiji?

Hananiya ya yi damuwa domin ya san Shawulu ya zo daga Dimashƙu ya kama kowa wanda yana kira akan sunan Ubangiji.

Wane manufa ne Ubangiji ya ce yana da shi ma Shawulu kamar zaɓaɓɓen kayan aikin sa?

Ubangiji ya ce Shawulu zai ɗauka sunan Ubangiji gaban al'ummai, sarakuna, da kuma 'ya'yan Isra'ilawa.

Ubangiji ya ce manufan Shawulu zai yi sauki ko wuya?

Ubangiji ya ce Shawulu zai yi wuya ƙwarai sabilin sunan Ubangiji.