12 lines
483 B
Markdown
12 lines
483 B
Markdown
|
# Wane damuwa ne Hananiya ya bayyana ma Ubangiji?
|
||
|
|
||
|
Hananiya ya yi damuwa domin ya san Shawulu ya zo daga Dimashƙu ya kama kowa wanda yana kira akan sunan Ubangiji.
|
||
|
|
||
|
# Wane manufa ne Ubangiji ya ce yana da shi ma Shawulu kamar zaɓaɓɓen kayan aikin sa?
|
||
|
|
||
|
Ubangiji ya ce Shawulu zai ɗauka sunan Ubangiji gaban al'ummai, sarakuna, da kuma 'ya'yan Isra'ilawa.
|
||
|
|
||
|
# Ubangiji ya ce manufan Shawulu zai yi sauki ko wuya?
|
||
|
|
||
|
Ubangiji ya ce Shawulu zai yi wuya ƙwarai sabilin sunan Ubangiji.
|