ha_tq/act/05/26.md

153 B

Don mene jami'an su kawo manzannin zuwa baban firistoci da majalisa ba tare da tashin hankali ba?

Jami'an sun ji tsoro cewa mutanen zasu iya jefe su.