# Don mene jami'an su kawo manzannin zuwa baban firistoci da majalisa ba tare da tashin hankali ba? Jami'an sun ji tsoro cewa mutanen zasu iya jefe su.