ha_tq/3jn/01/09.md

20 lines
577 B
Markdown

# Menene Diyotarifis ke kauna?
Diyotarifis ya na kaunar ya zama shine farko a cikin ikklisiya.
# Menene halin Diyotarifis zuwa ga Yahaya?
Diyotarifis bai karɓi Yahaya ba.
# Menene Yahaya zai yi idan ya zo wurin Gayus da kuma ikklisiyar?
Idan Yahaya ya zo zai yi tuna da mugun halayen Diyotarifis
# Menene Diyotarifis ya ke yi da yan'uwan da suke fita domin Sunan?
Diyotarifis ba ya karɓan yan'uwan.
# Menene Diyotarifis ya ke yi da waɗanda suka karbi yan'uwa da ke fita domin Sunan?
Diyotarifis ya na hana su karɓan yan'uwan, ya na kuma korar su da ga ikkklisiya.