ha_tq/3jn/01/01.md

16 lines
539 B
Markdown

# Da wane suna ne marubuci Yahaya ya gabatar da kansa a wannan wasiƙar?
Yahaya ya gabatar da kansa a sunan datijjo.
# Wane dangataka ne Yahaya ya ke da shi da Gayus, wanda shine mai karɓan wannan wasiƙar?
Yahaya ya na kaunar Gayus a cikin gaskiya.
# Don menene Yahaya ya ke adu'a game da Gayus?
Yahaya yayi adu'a cewa Gayus ya ɓunkasa a cikin kowane abu ya kuma zama da lafiya, kamar yadda ruhunsa ya ke ɓunkasa.
# Menene babban farin cikin Yahaya?
Babban farin cikin Yahaya shine y ji cewa yaranshi suna tafiya cikin gaskiya.