# Da wane suna ne marubuci Yahaya ya gabatar da kansa a wannan wasiƙar? Yahaya ya gabatar da kansa a sunan datijjo. # Wane dangataka ne Yahaya ya ke da shi da Gayus, wanda shine mai karɓan wannan wasiƙar? Yahaya ya na kaunar Gayus a cikin gaskiya. # Don menene Yahaya ya ke adu'a game da Gayus? Yahaya yayi adu'a cewa Gayus ya ɓunkasa a cikin kowane abu ya kuma zama da lafiya, kamar yadda ruhunsa ya ke ɓunkasa. # Menene babban farin cikin Yahaya? Babban farin cikin Yahaya shine y ji cewa yaranshi suna tafiya cikin gaskiya.