ha_tq/2ki/11/09.md

161 B

Menene Yehoaida ya miƙa wa shuwagabanin?

Yehoaida ya miƙa wa shuwagabanin kwari da kuma baka wanda ya ke na sarki Dauda waɗanda suke a cikin gidan Yahweh.