# Menene Yehoaida ya miƙa wa shuwagabanin? Yehoaida ya miƙa wa shuwagabanin kwari da kuma baka wanda ya ke na sarki Dauda waɗanda suke a cikin gidan Yahweh.