Bayan da Hazayel ya faɗawa sarki Ben-Hadad cewa zai warke , ya ɗauki bargonsa ya tsoma a cikin ruwa, sai ya shanya a kan fuskar Ben-Hadad don ya mutu.