ha_tq/2ki/08/13.md

4 lines
247 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Bayan Hazayel ya faɗa wa sarkin Aram da cewa zai warke, menene ya yi wa sarkin Ben-Hadad?
Bayan da Hazayel ya faɗawa sarki Ben-Hadad cewa zai warke , ya ɗauki bargonsa ya tsoma a cikin ruwa, sai ya shanya a kan fuskar Ben-Hadad don ya mutu.