ha_tq/2jn/01/04.md

323 B

Don me Yahay ke farin ciki?

Yahaya na farin ciki ne soboda ya samu wasu 'yayan budurwar na tafiya a gaskiya.

Wane dokoki ne Yahaya ya ce suke da shi daga farko?

Yahaya ya ce suna da dokoki na kaunar ma juna daga farko.

Menene Yahaya ya ce shine kauna?

Yahaya ya ce Kauna shine a yi tafiya bisa ga dokokin Allah.