# Don me Yahay ke farin ciki? Yahaya na farin ciki ne soboda ya samu wasu 'yayan budurwar na tafiya a gaskiya. # Wane dokoki ne Yahaya ya ce suke da shi daga farko? Yahaya ya ce suna da dokoki na kaunar ma juna daga farko. # Menene Yahaya ya ce shine kauna? Yahaya ya ce Kauna shine a yi tafiya bisa ga dokokin Allah.