ha_tq/2ch/31/09.md

732 B

Ta yaya Azariya, babban firist ya amsa wa Hezekiya lokacin da ya tambayi firist da kuma lebiyawa akan dami damin?

Azariya ya amsa cewa mutanen suka baye-baye sun kuma sa su a cikin babban damin. ya fada wa Hezekiya cewa sun cikuma mun samu isasshe, kuma muna da ragowa da yawa, gama Yahweh ya albarkaci mutanensa.

Menene Hezekiya ya umurta kuma menene mutanen suka yi.

Hezekiya ya umurta a shirya a cikin gidan Yahweh. kuma mutanen sun shirya su suka kuma kawo baikon su, aka kuma tsarkake dukka abubuwan?

Wanene Hezekiya da Azariya suka sa ya zama wanda zai zama maimkualla da dakin Ajiya?

Hezekiya da azariya suka sa Konananiya ya zama mai kula da dakin ajiya sai kuma Shimeyi ya zama mai kula da dakin ajiyar na biyu.