12 lines
732 B
Markdown
12 lines
732 B
Markdown
|
# Ta yaya Azariya, babban firist ya amsa wa Hezekiya lokacin da ya tambayi firist da kuma lebiyawa akan dami damin?
|
||
|
|
||
|
Azariya ya amsa cewa mutanen suka baye-baye sun kuma sa su a cikin babban damin. ya fada wa Hezekiya cewa sun cikuma mun samu isasshe, kuma muna da ragowa da yawa, gama Yahweh ya albarkaci mutanensa.
|
||
|
|
||
|
# Menene Hezekiya ya umurta kuma menene mutanen suka yi.
|
||
|
|
||
|
Hezekiya ya umurta a shirya a cikin gidan Yahweh. kuma mutanen sun shirya su suka kuma kawo baikon su, aka kuma tsarkake dukka abubuwan?
|
||
|
|
||
|
# Wanene Hezekiya da Azariya suka sa ya zama wanda zai zama maimkualla da dakin Ajiya?
|
||
|
|
||
|
Hezekiya da azariya suka sa Konananiya ya zama mai kula da dakin ajiya sai kuma Shimeyi ya zama mai kula da dakin ajiyar na biyu.
|