ha_tq/2ch/09/01.md

327 B

Menene yasa Sarauniya Sheba ta zo Yerusalem?

Sarauniya sheba ta zo Yerusalem saboda ta ji darajar Sulaiman ta na so ta gwada shi da tambayoyimasu wuya.

Ta yaya Sulaiman ya amsa lokacin da sarauniya sheba ta tambayi dukan tabayoyin da ke a zuciyar sa?

Sulaiman ya amsa dukan tambayoyin da sarauniya sheba ta tambaye shi.