# Menene yasa Sarauniya Sheba ta zo Yerusalem? Sarauniya sheba ta zo Yerusalem saboda ta ji darajar Sulaiman ta na so ta gwada shi da tambayoyimasu wuya. # Ta yaya Sulaiman ya amsa lokacin da sarauniya sheba ta tambayi dukan tabayoyin da ke a zuciyar sa? Sulaiman ya amsa dukan tambayoyin da sarauniya sheba ta tambaye shi.