ha_tq/1ti/03/01.md

12 lines
292 B
Markdown

# Wane irin aiki ne aikin mai kula?
Aikin mai kula aiki ne mai kyau.
# Menene ya zama tilas mai kula ya iya yi?
Ya zama tilas wa mai kula ya iya koyaswa.
# Yaya ya kamata mai kula ya riƙe giya da kuɗi?
Ya zama tilas wa mai kula ya zama mara sabuwa da giya kuma kada ya ƙaunaci kuɗi.