ha_tq/1ti/03/01.md

292 B

Wane irin aiki ne aikin mai kula?

Aikin mai kula aiki ne mai kyau.

Menene ya zama tilas mai kula ya iya yi?

Ya zama tilas wa mai kula ya iya koyaswa.

Yaya ya kamata mai kula ya riƙe giya da kuɗi?

Ya zama tilas wa mai kula ya zama mara sabuwa da giya kuma kada ya ƙaunaci kuɗi.