ha_tq/1sa/12/10.md

4 lines
214 B
Markdown

# Menene Yahweh ya yi bayan kakannin Israila suka yi kuka ga Yahweh suka roke shi ya cece su daga Hannun maƙiyan su?
Yahweh ya aika da Yerub Ba'al, Bedan; Yafet, da kuma Sama'ila don su cece su daga maƙiyan su?