# Menene Yahweh ya yi bayan kakannin Israila suka yi kuka ga Yahweh suka roke shi ya cece su daga Hannun maƙiyan su? Yahweh ya aika da Yerub Ba'al, Bedan; Yafet, da kuma Sama'ila don su cece su daga maƙiyan su?