ha_tq/1sa/10/26.md

193 B

Ta yaya ne wasu muutane marasa anfani suka nuwa Saul ƙiyaya?

Waɗansu mutane marasa anfani suka raina Saul wajen ƙin kawo masa kyauta suna kuma tambaya, ta yaya wanan mutumin zai cece mu.