Waɗansu mutane marasa anfani suka raina Saul wajen ƙin kawo masa kyauta suna kuma tambaya, ta yaya wanan mutumin zai cece mu.