ha_tq/1sa/10/05.md

192 B

Menene Sama'ila ya faɗa wa Saul za faru wajen komawa Garriso ta filistiyawa?

Ruhun Yahweh zai abko masa, za ka kuma yi anabci tare da wasu Anabawa, za ka kuma sauya zuwa wani mutum daban.