Ruhun Yahweh zai abko masa, za ka kuma yi anabci tare da wasu Anabawa, za ka kuma sauya zuwa wani mutum daban.