ha_tq/1sa/06/07.md

217 B

Menene Dabobbi ne firistoci da kuma masu sihiri suka fada wa Filistiyawa su daura ga amalanken a kan inda za su sa akwatin alkawarin Yahwew?

Sun fada wa filistiyawa da cewa za su daure yan maruka biyu ga amalaken.