# Menene Dabobbi ne firistoci da kuma masu sihiri suka fada wa Filistiyawa su daura ga amalanken a kan inda za su sa akwatin alkawarin Yahwew? Sun fada wa filistiyawa da cewa za su daure yan maruka biyu ga amalaken.