ha_tq/1sa/02/12.md

196 B

Yaran wanene mugaye?

Yaran Eli firist ne mugayen.

Menene al'adar firistoci da mutane a wurin hadaya?

Al'ada su ce bawan firist zai zo cokali mai yatsu uku a hannun sa, ya ɗaukar ma kansa.