# Yaran wanene mugaye? Yaran Eli firist ne mugayen. # Menene al'adar firistoci da mutane a wurin hadaya? Al'ada su ce bawan firist zai zo cokali mai yatsu uku a hannun sa, ya É—aukar ma kansa.