ha_tq/1pe/02/01.md

8 lines
263 B
Markdown

# Menene aka gaya wa masubi su sa a gefe?
An gaya masu su sa a gefe dukkan ketan rikici, da riya, kishi, da dukkan mugun zance.
# Me yasa masubi za su yi marmarin madara mai ruhaniya?
Ya kamata su yi marmarin madara mai ruhaniya don su iya girma a cikin ceto.