ha_tq/1pe/02/01.md

263 B

Menene aka gaya wa masubi su sa a gefe?

An gaya masu su sa a gefe dukkan ketan rikici, da riya, kishi, da dukkan mugun zance.

Me yasa masubi za su yi marmarin madara mai ruhaniya?

Ya kamata su yi marmarin madara mai ruhaniya don su iya girma a cikin ceto.