Yahweh ya yi alkawarin ba Yerobowam dukan bukatarsa ya kuma ba shi Israila a gare shi idan har ya yi tafiya da shi a hanyar sa.