ha_tq/1ki/11/37.md

4 lines
200 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Menene Yahweh ya yi wa Yerobowam idan ya yi tafiya a cikin hanyarsa?
Yahweh ya yi alkawarin ba Yerobowam dukan bukatarsa ya kuma ba shi Israila a gare shi idan har ya yi tafiya da shi a hanyar sa.