ha_tq/1ki/11/07.md

8 lines
189 B
Markdown

# Menene Sulaiman ya gina wa Kemosh?
Sulaiman ya gina masujadai domin Kemosh, gunkin Mowab.
# Menene Sulaiman ya yi masujadan baƙin matan?
Sulaiman ya ƙona hadayu a masujadan allolin.