ha_tq/1ki/11/07.md

189 B

Menene Sulaiman ya gina wa Kemosh?

Sulaiman ya gina masujadai domin Kemosh, gunkin Mowab.

Menene Sulaiman ya yi masujadan baƙin matan?

Sulaiman ya ƙona hadayu a masujadan allolin.