ha_tq/1co/15/08.md

359 B

Wanene Almasihu ya bayyana wa bayan ya tashi daga matattu?

Bayan ya tashi daga matattu, Almasihu ya bayyana wa Kefas, ga sha biyun, ga 'yan'uwa maza da mata fiye da dari biyar a loƙaci ɗaya, ga Yakub, ga dukka manzanni da kuma Bulus.

Don menene Bulus ya ce shi ne mafi ƙanƙanta a cikin manzanni?

Ya faɗa haka domin ya tsanantawa ikklisiyar Allah.