8 lines
359 B
Markdown
8 lines
359 B
Markdown
|
# Wanene Almasihu ya bayyana wa bayan ya tashi daga matattu?
|
||
|
|
||
|
Bayan ya tashi daga matattu, Almasihu ya bayyana wa Kefas, ga sha biyun, ga 'yan'uwa maza da mata fiye da dari biyar a loƙaci ɗaya, ga Yakub, ga dukka manzanni da kuma Bulus.
|
||
|
|
||
|
# Don menene Bulus ya ce shi ne mafi ƙanƙanta a cikin manzanni?
|
||
|
|
||
|
Ya faɗa haka domin ya tsanantawa ikklisiyar Allah.
|