8 lines
343 B
Markdown
8 lines
343 B
Markdown
# Don menene Bulus da abokan aikinsa ba su yi amfani da 'yancinsu na amfani daga Korontiyawa ba?
|
|
|
|
Bulus da abokan aikinsa ba su yi amfani da 'yancinsu ba domin kada ya hana bisharar Yesu Almasihu.
|
|
|
|
# Menene Ubangiji ya umarta ga waɗanda suke yin wa'azin bishara?
|
|
|
|
Ubangiji ya umarta cewa masu aikin bishara su ci abincinsu ta hanyar bishara.
|