ha_tq/1co/09/12.md

343 B

Don menene Bulus da abokan aikinsa ba su yi amfani da 'yancinsu na amfani daga Korontiyawa ba?

Bulus da abokan aikinsa ba su yi amfani da 'yancinsu ba domin kada ya hana bisharar Yesu Almasihu.

Menene Ubangiji ya umarta ga waɗanda suke yin wa'azin bishara?

Ubangiji ya umarta cewa masu aikin bishara su ci abincinsu ta hanyar bishara.