ha_tq/1co/08/11.md

639 B

Menene na iya faruwa da ɗan'uwa ko 'yar'uwa mai lamiri mai rauni idan waɗanda suke da fahimtar gaskiyar yanayin gumukai basu kiyaye yin amfani da 'yancinsu ba?

Ana iya hallaka ɗan'uwa ko 'yar'uwa mai lamiri mai rauni.

Ga wanene muke yin zunubi a loƙacin da mun sa ɗan'uwa ko 'yar'uwa a cikin Almasihu yin tuntuɓe saboda lamirinsu mai rauni?

Mun yi zunubi ga ɗan'uwa ko 'yar'uwa da an sa su tuntuɓe mun kuma yi zunubi a gaban Almasihu.

Menene Bulus ya ce zai yi idan abinci ya sa ɗan'uwansa ko 'yar'uwarsa tuntuɓe?

Bulus ya ce zai yi idan abinci ya sa ɗan'uwansa ko 'yar'uwarsa tuntuɓe, ba zai sake cin nama kuma ba.