12 lines
639 B
Markdown
12 lines
639 B
Markdown
# Menene na iya faruwa da ɗan'uwa ko 'yar'uwa mai lamiri mai rauni idan waɗanda suke da fahimtar gaskiyar yanayin gumukai basu kiyaye yin amfani da 'yancinsu ba?
|
|
|
|
Ana iya hallaka ɗan'uwa ko 'yar'uwa mai lamiri mai rauni.
|
|
|
|
# Ga wanene muke yin zunubi a loƙacin da mun sa ɗan'uwa ko 'yar'uwa a cikin Almasihu yin tuntuɓe saboda lamirinsu mai rauni?
|
|
|
|
Mun yi zunubi ga ɗan'uwa ko 'yar'uwa da an sa su tuntuɓe mun kuma yi zunubi a gaban Almasihu.
|
|
|
|
# Menene Bulus ya ce zai yi idan abinci ya sa ɗan'uwansa ko 'yar'uwarsa tuntuɓe?
|
|
|
|
Bulus ya ce zai yi idan abinci ya sa ɗan'uwansa ko 'yar'uwarsa tuntuɓe, ba zai sake cin nama kuma ba.
|