ha_tq/1co/07/03.md

143 B

Mata ko mai gida su na da iko a kan jikinsu?

A'a. Mai gida na da iko akan jikin matarsa haka kuma mace ta na da iko akan jikin mai gidanta.