# Mata ko mai gida su na da iko a kan jikinsu? A'a. Mai gida na da iko akan jikin matarsa haka kuma mace ta na da iko akan jikin mai gidanta.