ha_tq/1co/05/09.md

305 B

Da wanene Bulus ya faɗa wa masubi na Korontiyawa kada su yi abokantaka?

Bulus ya rubuta masu cewa kada su yi hudda da fasikan mutane.

Bulus na nufin cewa kada su yi abokantaka da mutane masu faskanci ne?

Bulus ba ya nufin masu faskanci na wannan duniya. Za ku fita daga duniya don ku raɓu da su.