8 lines
305 B
Markdown
8 lines
305 B
Markdown
# Da wanene Bulus ya faɗa wa masubi na Korontiyawa kada su yi abokantaka?
|
|
|
|
Bulus ya rubuta masu cewa kada su yi hudda da fasikan mutane.
|
|
|
|
# Bulus na nufin cewa kada su yi abokantaka da mutane masu faskanci ne?
|
|
|
|
Bulus ba ya nufin masu faskanci na wannan duniya. Za ku fita daga duniya don ku raɓu da su.
|