ha_tq/rut/01/16.md

4 lines
250 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Lokacin da Ruth ta zauna da Na'omi menene ta yi mata alkawari?
Ta ce, "Kar ki sa in rabu da ke, don inda za ki can za ni; inda kika zauna nan zan zauna, mutanenki za su zama mutanena, kuma Allahnki zai zama Allahna. Inda ki ka mutu can zan mutu."