# Lokacin da Ruth ta zauna da Na'omi menene ta yi mata alkawari? Ta ce, "Kar ki sa in rabu da ke, don inda za ki can za ni; inda kika zauna nan zan zauna, mutanenki za su zama mutanena, kuma Allahnki zai zama Allahna. Inda ki ka mutu can zan mutu."